TEESONG DUSEN CETONA MP3 DOWNLOAD
This is a spirit filled song from a dynamic song writer, a composer and a worshipper from his recent album titled “SPEECHLESS”. He dug down life and came with the exceptional conclusion, that Christ is the only ROCK OF SALVATION, for he is the only rock that his sons and daughters runeth to and are save. This is a song that expresses deep intimacy, submissiveness to I am that I am (Jesus). God has and is still doing great things through this song, may your case not be different. May this song redirect and strengthens your source of dependency and livelihood. Amen.
DOWNLOAD MP3: TEESONG – DUSEN CETONA FT. PASTOR IBRO CHATJOCK
SING ALONG WITH THE LYRICS
TEESONG FT. PASTOR IBRO CHATJOCK LYRIC
DUSEN CETONA.
INTRO: Yeshua…. Kai ne dusen cetona.
1. Allah yana nan,
ko da duniyan nan ta lalace,
Allah yana nan,
Ko da duniyan nan ta kini,
Allah bai chanza ba,
Ko da duniyan nan ta chanza,
Domin, ga kai kadai ne na dogara ah-ah-ah,
Ga kai kadai ne na jingina eh-yah,
Ga kai kadai ne na dogara ah-ah-ah
Ga kai kadai ne na jingina
CHORUS:
Ye-shua,
Kai ne dusen cetona,
Hamashiach,
Kai ne dusen cetona (2*).
2. Oh ya raina, shi konta lafiya,
Oh ya raina, shi girmama sunansa,
Oh ya raina, yabi sunan Yesu…
Duniya runfan kara
ba zata dawama ba,
Allahn Ibrahim shine Allah na…
Allahn Shadrach, Meshach shine Allah na,
Ga kai kadai ne na dogara…,
Ga kai kadai ne na jingina….,
RESP: na jingina,
Ga kai kadai ne na dogara…,
RESP: ah-ah-ah,
Ga kai kadai ne na jingina…,
Yeshua!.
*CHORUS (4*)
*Side by side adlips.
*Outro till fade Off